A ranar Juma'a 19 ga watan Afrilu, Indiya za ta fara shirye-shiryen babban zaɓe wanda zai ɗauki makonni shida kuma mutane miliyan 969 ne suka cancanci kaɗa kuri'a. Firaminista Narendra Modi da ...
A watan Oktoba, hukumar shige da fice da kuma ta kwastam a Amurka ta aika wani jirgi ɗauke da ƴan ƙasar Indiya zuwa gida, abin da ya ƙara irin yawan mutanen da ake mayar wa zuwa Indiya. Wannan jirgin ...
Firaiministan Indiya Narendra Modi ya tabbatar da yarjejeniyar cinikayya da zai samar da rangwamen fito kan kayayyaki daga Turai, yarjejeniyar za ta bude kofa ga harkokin kasuwanci da zai habaka ...
• Establishing Smart Digital classrooms that are equipped with state-of-the-art infrastructure and powered by solar energy. • Fostering a community of ‘Green Ambassadors’ to take decisive climate ...
Washington da New Delhi sun kawo karshen yakin kasuwanci na tsawon watanni bayan rattaba sabuwar yarjejeniya. Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da cimma yarjejeniyar kasuwanci da kasar Indiya, ...