Chadi da Senegal sun maida martani da kakausan murya bayan da Shugaba Macron ya bayyana cewa Faransa ce ta yi niyar kwashe ...
Wata girgizar kasa mai karfin gaske ta girgiza yankin yammacin China mai yawan tsaunuka da wasu sassa na kasar Nepal a yau ...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Zamfara Muhammad Dalijan, ya tabbatar da hakan sai dai ya ba da tabbacin cewa suna sanya idanu ...
A yau Talata, John Dramani Mahama ya karbi rantsuwar kama aikin Shugaban GHana a karo na 2 a wani biki daya gudana a Accra, ...
Farfesa Naana Jane Opoku-Agyemang ta zama mace ta farko da babbar jam’iyyar siyasa NDC ta Ghana ta zaba don tsayawa takarar ...
A wata takarda da ta fitar me dauke da sa hannun mataimakin daraktan ƙungiyar SERAP, Kolawole Oluwadre, kungiyar ta zargi ...
An fitar da gargadi a kan yanayin hunturu a biranen Washington DC, Maryland, Virginia da West Virginia inda hadarin hunturun ...
Hukumomin tsaro sun kasance cikin shirin ko ta kwana, inda suka giggitta shingen karfe a kewayen ginin majalisar.
Matakin ya samu karbuwa daga jamma'ar kasa r ta Ghana da masu sharhi da dama, kasancewar ana sa kyautata zaton matakin zai bunkasa harkokin kasuwanci, yawon bude ido, da musayar al'adu a fadin nahiyar ...
Cikin wadanda hukumar ta kama har da wani mai shirya fina-finai a masana’antar Nollywood da yayi karatu a Amurka, da kuma ...
Muhamed da kungiyar sa kan al’ummar ta Kel Ansar sun ce dakarun Mali da mayakan Rasha na Wagner ne suka kai harin.
Yawan shari’un da Sarkozy yake fuskanta sun dishashe shekarun da ya kwashe yana aiki tun bayan da ya fadi zabe a 2012. Sai ...